Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salt: Elisha casts salt into the pool of Jericho to purify it
Ayoyi game da Elisha casts salt into the pool of Jericho to purify it
Sai ya ce, “Ku kawo mini sabuwar ƙwarya, ku kuma sa gishiri a ciki.” Sai suka kawo masa.
Sai ya tafi maɓulɓular ruwan yana watsa gishirin a ciki, yana cewa, “Ga abin da Ubangiji ya ce, ‘Na warkar da ruwan nan. Ba zai ƙara jawo mutuwa, ko yă hana ƙasar ba da amfani ba.’ ”