Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pools and Ponds: The old pool
Ayoyi game da The old pool
Kuka gina matarar ruwa tsakanin katanga biyu saboda ruwan Tsohon Tafki, amma ba ku yi la’akari da Wannan da ya yi su ba, ko ku kula da Wannan da ya shirya shi tuntuni.