Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pools and Ponds: Water of, brought into the city by a ditch or conduit

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da Water of, brought into the city by a ditch or conduit

  1. Game da sauran ayyukan mulkin Hezekiya, dukan nasarorinsa da yadda ya yi tafki da kuma bututun ruwa inda ya kawo ruwa cikin birni, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda.

  2. Kuka gina matarar ruwa tsakanin katanga biyu saboda ruwan Tsohon Tafki, amma ba ku yi la’akari da Wannan da ya yi su ba, ko ku kula da Wannan da ya shirya shi tuntuni.