Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pools and Ponds: Made by God
Ayoyi game da Made by God
Yashi mai ƙuna zai zama tafki, ƙeƙasasshiyar ƙasa kuma za tă cika da maɓulɓulan rafuffuka. A mazaunin diloli, inda suka taɓa zama, ciyawa da iwa da kyauro za su yi girma.