Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pools and Ponds: The land of Egypt abounded in

1 aya · 20 fannoni

Ayoyi game da The land of Egypt abounded in

  1. Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ce wa Haruna, ‘Ka ɗauki sandanka, ka miƙa hannunka kan ruwan Masar, kan kogunansu da rafuffukansu da kududdufansu da kuma dukan tafkunansu, za su zama jini.’ Jini zai kasance ko’ina a Masar, har ma a cikin abubuwan ajiyar ruwansu da aka yi da itace da kuma dutse.”