Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pools and Ponds: (In the wilderness,) of the gifts of the Spirit

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da (In the wilderness,) of the gifts of the Spirit

  1. Yashi mai ƙuna zai zama tafki, ƙeƙasasshiyar ƙasa kuma za tă cika da maɓulɓulan rafuffuka. A mazaunin diloli, inda suka taɓa zama, ciyawa da iwa da kyauro za su yi girma.

  2. Zan sa koguna su malalo a ƙeƙasassun tuddai, maɓulɓulan ruwa kuma a kwaruruka. Zan mai da hamada tafkunan ruwa, busasshiyar ƙasa kuma ta zama maɓulɓulan ruwa.