Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: Through Christ

4 ayoyi · 58 fannoni

Ayoyi game da Through Christ

  1. Ya tā mana ƙahon ceto a gidan bawansa Dawuda

  2. don ka sanar da mutanensa ceto, ta wurin gafarar zunubansu,

  3. Allah ya ɗaukaka shi zuwa hannun damansa a matsayin Yerima da Mai Ceto don yă kawo tuba da gafarar zunubai ga Isra’ila.

  4. “Saboda haka, ’yan’uwana, ina so ku san cewa ta wurin Yesu ana sanar muku da gafarar zunubi.