Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: Blasphemers against the Holy Spirit

3 ayoyi · 58 fannoni

Ayoyi game da Blasphemers against the Holy Spirit

  1. Duk wanda ya zargi Ɗan Mutum, za a gafarta masa, amma duk wanda ya zargi Ruhu Mai Tsarki, ba za a gafarta masa ba, ko a wannan zamani ko a zamani mai zuwa.

  2. Gaskiya nake gaya muku, za a gafarta duk zunubai da kuma saɓon mutane suka yi.

  3. Amma duk wanda ya saɓi Ruhu Mai Tsarki, ba za a taɓa gafara masa ba. Ya aikata madawwamin zunubi ke nan.”