Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: Encouragement to pray for
Ayoyi game da Encouragement to pray for
in mutanena, waɗanda ake kira da sunana, sun ƙasƙantar da kansu, suka kuma yi addu’a, suka nemi fuskata, suka kuma juye daga mugayen hanyoyinsu, zan ji daga sama in kuma gafarta zunubinsu in kuwa warkar da ƙasarsu.