Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: The blood of Christ, alone, is efficacious for

2 ayoyi · 58 fannoni

Ayoyi game da The blood of Christ, alone, is efficacious for

  1. “A ranan nan za a buɗe maɓulɓulan ruwa zuwa gidan Dawuda da mazaunan Urushalima, don a tsarkake su daga zunubi da rashin tsabta.

  2. Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi.