Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: Casting sins into the sea
Ayoyi game da Casting sins into the sea
Za ka sāke jin tausayinmu; za ka tattake zunubanmu a ƙarƙashin sawunka ka kuma tura dukan kurakuranmu zuwa cikin zurfafan teku.