Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: To those who repent
Ayoyi game da To those who repent
Bitrus ya amsa, “Ku tuba a kuma yi muku baftisma, kowannenku a cikin sunan Yesu Kiristi domin gafarar zunubanku. Za ku kuwa karɓi kyautar Ruhu Mai Tsarki.