Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: The Paralytic
Ayoyi game da The Paralytic
Waɗansu mutane suka kawo masa wani shanyayye, kwance a tabarma. Da Yesu ya ga bangaskiyarsu, sai ya ce wa shanyayyen, “Kada ka damu saurayi, an gafarta maka zunubanka.”