Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: Abundantly

2 ayoyi · 58 fannoni

Ayoyi game da Abundantly

  1. Bari mugu ya bar irin halinsa mugu kuma ya sāke irin tunaninsa. Bari yă juyo ga Ubangiji, zai kuwa ji tausayinsa, ya juyo ga Allahnmu kuma, gama shi mai gafartawa ne a sauƙaƙe.

  2. An ba da dokar don mu ga yadda laifi yake da girma. Amma da zunubi ya ƙaru, sai alheri ya ƙaru sosai,