Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pardon: Outward purifications, ineffectual for
Ayoyi game da Outward purifications, ineffectual for
Ko da na wanke jikina duka da sabulu, na wanke hannuwana kuma da soda,
duk da haka za ka jefa ni cikin ƙazamin wuri, yadda ko rigunan jikina ma za su ƙi ni.
Ko da yake ka wanke kanka da sabulu ka yi amfani da sabulu mai yawa, duk da haka har yanzu tabon laifinka yana nan a gabana,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka.