Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oaths: The Jews who sought to kill Paul
Ayoyi game da The Jews who sought to kill Paul
Kada ka yarda da su, domin fiye da mutum arba’in daga cikinsu suna fakonsa. Sun yi rantsuwa ba za su ci ko sha ba sai sun kashe shi. Suna nan a shirye yanzu, suna jira ka amince da roƙonsu.”