Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oaths: By the fear of Isaac
Ayoyi game da By the fear of Isaac
Bari Allah na Ibrahim da Allah na Nahor, Allah na iyayensu, yă zama alƙali tsakaninmu.” Saboda haka Yaƙub ya yi rantsuwa da sunan Tsoron mahaifinsa Ishaku.