Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oaths: Custom of swearing by the life of the king

2 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Custom of swearing by the life of the king

  1. Ga kuwa yadda za a gwada ku. Muddin Fir’auna yana a raye, ba za ku bar wannan wuri ba sai ƙaramin ɗan’uwanku ya zo nan.

  2. Ku aiki ɗaya daga cikinku yă kawo ɗan’uwanku; za a sa sauranku a kurkuku, saboda a gwada maganarku a ga ko gaskiya ce kuke faɗi. In ba haka ba, to, da ran Fir’auna, ku ’yan leƙen asiri ne!”