Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oaths: Joshua, &c

2 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Joshua, &c

  1. Sa’an nan Yoshuwa ya yi alkawari zaman salama da su, cewa ba zai kashe su ba, sai shugabannin mutanen Isra’ila kuwa suka tabbatar musu da haka ta wurin yin rantsuwa.

  2. Kwana uku bayan sun yi alkawari da Gibeyonawa, sai Isra’ilawa suka ji cewa Gibeyonawa maƙwabtansu ne, waɗanda suke zaune kurkusa da su.