Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oaths: Pledging allegiance to sovereigns
Ayoyi game da Pledging allegiance to sovereigns
A shekara ta bakwai sai Yehohiyada ya aika a kira komandodin sojoji ɗari-ɗari, da Keretawa, da matsara, ya sa aka kawo masa su a haikalin Ubangiji. Ya ƙulla yarjejjeniya da rantsuwa da su a haikalin Ubangiji, sa’an nan ya nuna musu ɗan sarki.
Ka yi biyayya da umarnin sarki, na ce, saboda alkawarin da ka yi a gaban Allah.