Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oaths: Herod
Ayoyi game da Herod
har ya yi alkawari da rantsuwa cewa zai ba ta duk abin da ta roƙa.
Da mahaifiyarta ta zuga ta, sai ta ce, “Ba ni a cikin kwanon nan, kan Yohanna Mai Baftisma.”
Sarki ya yi baƙin ciki, amma saboda rantsuwarsa da kuma baƙinsa, sai ya ba da umarni a ba ta abin da ta roƙa