Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oaths: Forbidden to take, in name of idols
Ayoyi game da Forbidden to take, in name of idols
Kada ku haɗa kai da mutanen nan da suke zama cikinku; ba ruwanku da sunayen allolinsu, kada ku rantse da su. Kada kuwa ku bauta musu ko kuwa ku rusuna musu.