Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oaths: Often accompanied by placing the hand under the thigh of the person sworn to

3 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Often accompanied by placing the hand under the thigh of the person sworn to

  1. Sai Ibrahim ya ce wa babban bawan gidansa, wanda yake lura da duk abin da yake da shi, “Sa hannunka a ƙarƙashin cinyata.

  2. Saboda haka bawan ya sa hannunsa a ƙarƙashin cinyar maigidansa Ibrahim, ya kuma rantse masa game da wannan al’amari.

  3. Sa’ad da lokaci ya gabato da Isra’ila zai mutu, sai ya kira ɗansa Yusuf, ya ce masa, “Ka yi mini wannan alheri, ka sa hannunka ƙarƙashin cinyar ƙafata, ka yi mini alkawari saboda ina roƙonka kaɗa ka bizne ni a Masar,