Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Months: Originally had no names
Ayoyi game da Originally had no names
A ranar sha bakwai ga wata na biyu, na shekara ta ɗari shida na rayuwar Nuhu, a ran nan sai dukan maɓuɓɓugai na manyan zurfafa suka fashe, tagogin sammai suka buɗe.
A rana ta goma sha bakwai ga watan bakwai, jirgin ya sauka a duwatsun Ararat.