Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Months: First, Nisan or Abib
Ayoyi game da First, Nisan or Abib
A wannan rana kuka fita, wato, a watan Abib.
A watan Nisan a shekara ta ashirin ta mulkin Sarki Artazerzes, sa’ad aka kawo masa ruwan inabi, sai na karɓa na ba shi. Ban taɓa ɓata fuskata a gabansa ba, sai wannan karo.