Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Months: Eighth, Bul
Ayoyi game da Eighth, Bul
A shekara ta goma sha ɗaya, a watan Bul, wata na takwas ke nan, aka gama haikalin daidai yadda aka tsara shi bisa ga fasalinsa. Solomon ya ɗauki shekara bakwai yana ginin haikalin.