Pirathon
An kuma san shi da: Pirathonite
32.2800, 35.0200 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Pirathon
Sa’an nan Abdon ɗan Hillel ya mutu, aka kuwa binne shi a Firaton a Efraim, a ƙasar tudu ta Amalekawa.
Benahiya, mutumin Firaton, da Hiddai, daga rafuffukan Ga’ash,
Ittai ɗan Ribai daga Gibeya a Benyamin, Benahiya mutumin Firaton,
Na goma sha ɗaya, don wata goma sha ɗaya, shi ne Benahiya mutumin Firaton, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.