Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abdon

10 ayoyi · 5 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. daga kabilar Asher kuwa aka ba su, Mishal, Abdon,

  2. Bayansa, Abdon ɗan Hillel, daga Firaton, ya shugabanci Isra’ila.

  3. Yana da ’ya’ya maza arba’in da ’yan taɓa kunne talatin, waɗanda suka hau jakuna saba’in. Ya shugabanci Isra’ila shekara takwas.

  4. Sa’an nan Abdon ɗan Hillel ya mutu, aka kuwa binne shi a Firaton a Efraim, a ƙasar tudu ta Amalekawa.

  5. Ya ba da waɗannan umarnai ga Hilkiya firist, da Ahikam ɗan Shafan, da Akbor ɗan Mikahiya, da Shafan magatakarda, da kuma Asahiya mai hidimar sarki, ya ce,

  6. daga kabilar Asher suka sami Mashal, Abdon,

  7. Abdon, Zikri, Hanan,

  8. ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab,

  9. ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab,

  10. Ya ba da waɗannan umarnai ga Hilkiya, Ahikam ɗan Shafan, Abdon ɗan Mika, Shafan magatakarda da kuma Asahiya mai hidimar sarki.