Abdon
Ayoyin da suka ambaci Abdon
Bayansa, Abdon ɗan Hillel, daga Firaton, ya shugabanci Isra’ila.
Sa’an nan Abdon ɗan Hillel ya mutu, aka kuwa binne shi a Firaton a Efraim, a ƙasar tudu ta Amalekawa.