Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abdon: 1. A judge of Israel, in the time of the judges

3 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da 1. A judge of Israel, in the time of the judges

  1. Bayansa, Abdon ɗan Hillel, daga Firaton, ya shugabanci Isra’ila.

  2. Yana da ’ya’ya maza arba’in da ’yan taɓa kunne talatin, waɗanda suka hau jakuna saba’in. Ya shugabanci Isra’ila shekara takwas.

  3. Sa’an nan Abdon ɗan Hillel ya mutu, aka kuwa binne shi a Firaton a Efraim, a ƙasar tudu ta Amalekawa.