Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jacob: Meets angels of God on the journey, and calls the place Mahanaim
Ayoyi game da Meets angels of God on the journey, and calls the place Mahanaim
Yaƙub shi ma ya kama hanyarsa, sai mala’ikun Allah suka sadu da shi.
Sa’ad da Yaƙub ya gan su sai ya ce, “Wannan sansanin Allah ne!” Saboda haka ya kira wannan wuri Mahanayim.