Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jacob: The land of Goshen assigned to

2 ayoyi · 49 fannoni

Ayoyi game da The land of Goshen assigned to

  1. Ta haka Yusuf ya zaunar da mahaifinsa da ’yan’uwansa a Masar, ya ba su mallaka a sashe mafi kyau na ƙasar, a yankin nan na Rameses, kamar yadda Fir’auna ya umarta.

  2. Yusuf ya kuma tanada wa mahaifinsa da kuma ’yan’uwansa da dukan gidan mahaifinsa, abinci bisa ga yawan ’ya’yansu.