Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jacob: Son of Isaac, and twin brother of Esau
Ayoyi game da Son of Isaac, and twin brother of Esau
Da lokaci ya yi da za tă haihu, sai ga ’yan biyu maza a mahaifarta.
Wanda ya fara fita ja ne, dukan jikinsa kuwa kamar riga mai gashi. Don haka aka sa masa suna Isuwa.
Bayan wannan, ɗan’uwansa ya fito, da hannunsa yana riƙe da ɗiɗɗigen Isuwa; don haka aka sa masa suna Yaƙub. Ishaku yana da shekara sittin, lokacin da Rebeka ta haife su.