Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jacob: Journeys to Shalem, where he purchases a parcel of ground from Hamor, and erects an altar

3 ayoyi · 49 fannoni

Ayoyi game da Journeys to Shalem, where he purchases a parcel of ground from Hamor, and erects an altar

  1. Bayan Yaƙub ya zo daga Faddan Aram, ya iso lafiya a birnin Shekem a Kan’ana, ya kuma kafa sansani a ƙofar birni.

  2. Ya sayi fili daga ’ya’yan Hamor maza, mahaifin Shekem inda ya kafa tentinsa, a bakin azurfa ɗari.

  3. A can ya kafa bagade ya kuma kira shi El Elohe Isra’ila.