Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jacob: Charges his sons to bury him in the field of Machpelah

2 ayoyi · 49 fannoni

Ayoyi game da Charges his sons to bury him in the field of Machpelah

  1. Sa’an nan ya ba su waɗannan umarnai ya ce, “Ina gab da a tara ni ga mutanena. Ku binne ni tare da kakannina a kogon da yake cikin filin Efron mutumin Hitti,

  2. kogon da yake cikin filin Makfela, kusa da Mamre a Kan’ana, wanda Ibrahim ya saya tare da filin, yă zama makabarta daga Efron mutumin Hitti.