Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altar: Seen in John's vision

2 ayoyi · 11 fannoni

Ayoyi game da Seen in John's vision

  1. Wani mala’ika, da yake da kaskon zinariyar da ake zuba turare, ya zo ya tsaya kusa da bagaden. Aka ba shi turare da yawa don yă miƙa tare da addu’o’in dukan tsarkaka a bisa bagaden zinariya a gaban kursiyin.

  2. Mala’ika na shida ya busa ƙahonsa, sai na ji murya tana fitowa daga ƙahonin bagaden zinariya da suke a gaban Allah.