Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altar: Location of
Ayoyi game da Location of
Ka sa bagaden a gaban labulen da yake gaban akwatin alkawari, a gaba murfin kafara wanda yake bisa akwatin alkawari, inda zan sadu da kai.
Ka sa bagaden zinariya na ƙona turare a gaban akwatin Alkawari, ka kuma sa labule a ƙofar shiga tabanakul.
Musa ya sa bagaden zinariya a cikin Tentin Sujada a gaban labulen