Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altar: Carried by the Kohathites

5 ayoyi · 11 fannoni

Ayoyi game da Carried by the Kohathites

  1. Kabilar Kohat su ne, Amramawa da Izharawa da Hebronawa da Uzziyelawa; waɗannan su ne kabilar Kohatawa.

  2. Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 8,600 ne. Kohatawa ne suke lura da wuri mai tsarki.

  3. Kohatawa za su yi sansani a kudu da tabanakul.

  4. Shugaban kabilar Kohatawa shi ne Elizafan ɗan Uzziyel.

  5. Su ne da hakkin kula da akwatin alkawari, tebur, wurin ajiye fitila, bagade, kayayyakin wuri mai tsarki da ake amfani da su a sujada, labule, da kuma kome da ya danganci aikinsu.