Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Years: Weeks
Ayoyi game da Weeks
Zai tabbatar da alkawari da mutane masu yawa har na shekara bakwai. A tsakiyar bakwai ɗin nan ɗaya zai kawo ƙarshen duk wata hadaya da baiko. Kuma a kusurwar haikali zai sa abin ƙyama mai kawo hallaka, har sai ƙarshen da aka ƙaddara ya auko wa wanda ya sa abin ƙyama.”
Ina azumi sau biyu a mako, ina ba da zakka daga kowane abin da na samu.’