Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Years: Sabbatical
Ayoyi game da Sabbatical
Amma a shekara ta bakwai, ƙasar za tă sami hutun Asabbaci, Asabbaci ga Ubangiji. Kada ku yi shuki a gonakinku, ko kuwa ku aske gonakinku na inabi.