Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Years: Days
Ayoyi game da Days
Duka-duka, Ibrahim ya yi shekara ɗari da saba’in da biyar.
Yahudawa suka ɗauki nawayar kafa al’adar cewa su, da zuriyarsu, da dukan waɗanda suka haɗa hannun da su, za su kiyaye waɗannan kwanaki biyu, kowace shekara yadda aka tsara, a kuma lokacin da aka keɓe dominsu.