Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Years: In prophetic computation, days reckoned as
Ayoyi game da In prophetic computation, days reckoned as
“Daga lokacin da za a hana miƙa hadayar ƙonawa ta yau da kullum, a kuma kafa abin banƙyama, wanda yake lalatarwa, za a yi kwana 1,290.
Mai albarka ne wanda ya jira har yă zuwa ƙarshen kwanakin nan 1,335.