Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Years: Jubilee
Ayoyi game da Jubilee
Shekara ta hamsin za tă zama ta murna a gare ku; kada ku yi shuki, kada kuma ku yi girbi abin da ya yi girma da kansa, ko ku girbe inabin da ba ku lura da shi ba.