Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Years: (Of visitation,) of severe judgments
Ayoyi game da (Of visitation,) of severe judgments
Babu raguwar da za a bar musu, domin zan kawo masifa a kan mutanen Anatot a shekarar hukuncinsu.’ ”
“Saboda haka hanyarsu za tă yi santsi; za a jefar da su cikin duhu a can kuwa za su fāɗi. Zan kawo musu masifa a shekarar da za a hukunta su,” in ji Ubangiji.