Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wicked: God is angry with

5 ayoyi · 18 fannoni

Ayoyi game da God is angry with

  1. Masu fariya ba za su iya tsaya a gabanka ba. Kana ƙin duk masu aikata abin da ba daidai ba.

  2. Kakan hallaka masu yin ƙarya. Masu kisankai da mutane masu ruɗu Ubangiji yana ƙyama.

  3. Allah alƙali ne mai adalci, Allahn da yakan bayyana fushinsa kowace rana.

  4. Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Yaƙub ne na so, amma Isuwa ne na ƙi.”

  5. Duk da haka, Allah bai ji daɗin yawancinsu ba; gawawwakinsu kuwa suka bazu ko’ina a cikin hamada.