Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wicked: Death of
Ayoyi game da Death of
Kamar tumaki an ƙaddara su ga kabari; za su kuwa zama abincin mutuwa amma masu gaskiya za su yi mulki a kansu da safe. Kamanninsu za su ruɓe a cikin kabari, nesa da gidajensu masu tsada.
Ba sa yin wata fama; jikunansu lafiya suke da kuma ƙarfi.