Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchfulness: Faithful ministers approved by

6 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da Faithful ministers approved by

  1. “Wane ne bawan nan mai aminci da kuma mai hikima, wanda maigida ya sa yă lura da bayi a cikin gidansa, yă riƙa ba su abinci a daidai lokaci?

  2. Zai zama wa bawan nan da kyau in maigidan ya dawo ya same shi yana yin haka.

  3. Bitrus ya yi tambaya ya ce, “Ya Ubangiji, mu ne kake faɗa wa wannan misali, ko kuwa ga kowa da kowa ne?”

  4. Ubangiji ya amsa ya ce, “To, wane ne manaja mai aminci da hikima, wanda maigida ya ba shi riƙon bayinsa, domin ya ba su abincinsu a daidai lokaci?

  5. Zai zama da albarka ga bawan nan wanda maigidan ya dawo, ya same shi yana yin haka.

  6. Gaskiya nake gaya muku, maigidan zai ba shi riƙon dukan dukiyarsa.