Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchfulness: Uncertain time of the coming of Christ

4 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da Uncertain time of the coming of Christ

  1. “Saboda haka sai ku zauna a faɗake, gama ba ku san a wace rana ce Ubangijinku zai zo ba.

  2. “Saboda haka sai ku zauna a faɗake, don ba ku san ranar ko sa’ar ba.

  3. “Saboda haka, sai ku zauna a shirye, domin ba ku san lokacin da maigidan zai dawo ba, ko da yamma ne, ko da tsakar dare ne, ko lokacin da zakara na cara ne, ko kuma da safe ne.

  4. In ya zo kwaram, kada ka bari yă tarar da kai kana barci.