Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchfulness: Illustrated
Ayoyi game da Illustrated
“Ku shirya ɗamara don hidima. Ku bar fitilunku suna ci,
kamar maza da suke jiran maigidansu ya dawo daga bikin aure. Saboda duk lokacin da ya dawo ya ƙwanƙwasa ƙofa, a shirye suke su buɗe masa nan da nan.