Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchfulness: Commanded
Ayoyi game da Commanded
Abin da na faɗa muku, na faɗa wa kowa. ‘Ku yi tsaro!’ ”
Ka farka! Ka ƙarfafa abin da ya rage wanda kuma yake bakin mutuwa, don ban ga ayyukanka cikakke ne ba a gaban Allahna.